Akanki
Domin sonki na iya
Na gwada
Inya kare ki karamun
Are you down for a nigga
Inde kinasona ba mai hanamu
Kin wuce raini ai
When you pulled up
Other girls they see the way the guy they rush you
Kinyi kyau da hijabi
Kin iya girki kuma
Kin iya kwalliya
Girl i am staying connected to you because na you
Be my antenna
Zan baki so mai yawa
Cikin rana ko inuwa
Dan ke bakison rigima
I go be your winner
Akanki
Zanaja motar soyayya koda ace babu birki
A sonki
Zana baki peace of mind kaman kudinnan a bank
Aurenki
Shi nakeso a tambayomin a wajen abbanki
A daki
Nakeso in ganmu mu biyu babu wani ai naki
Mey lepina dan inaso in aureta
I wanna do it now ba maganan later
Rabona da pishi sanadinta na manta
Come on follow me girl
Amma make you feel better
Da sonki nazo da wuri tun babu lokaci
Akanki ya zamani na iya
I think about you everyday
You dey my memories
Karki ban wuyaaa
Wuyaaa wuyaaa
Akanki a kini a soni
Akanki naje wata fanni nima
Ninasha wuya
Wuya wuyaaa
Akanki a kini
A soni
Shi sonki kaman wata buri shima
Inaso ki zama amaryan tawa da gaggawa
Inda zai yiyu ace within an hour
Da sune suke ta mana adawa
Amma yanxu gashi sunata yabawa
Habawa
Tunda mutanen gida sun yadda
Kinga ni ya kamata a bawa
A bawa
Niko in baki flower
Because i fit do anything dan inga kin zama tawa
This love e dey drive me
Because you all know i am not feeling me lately
Na them girls been they pray make them meet me
I get white blood
That is how God made me